iqna

IQNA

Abubuwan da ke faruwa a Falasdinu;
Tehran (IQNA) Harin da yahudawan sahyuniya su 73 suka kai a masallacin Al-Aqsa tare da goyon bayan sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila, da martanin da kungiyar Hamas ta yi dangane da halartar manyan kasashen Larabawa da Afirka a taron daidaita alaka da kasancewar Palasdinawa sama da dubu 35 Sallar Taraweeh Al-Aqsa ita ce sabbin labarai da suka shafi al'amuran Falasdinu.
Lambar Labari: 3488897    Ranar Watsawa : 2023/03/31